The latest news and topic in this categories.
Muhammad Javad Zarif mataimakin shugaban kasa kan al-amura na musamman na kasar Iran, ya bayyana cewa kasar Iran tana da hakkin maida martani kan HKI saboda kissan da ta yi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Aragchi yace ma’aikatarsa tana bada cikekken hadin kai ga sojojin kasar don ganin kasar ta maida martani kan kissan da HKI ta yiwa
Ministan kudi na kasar Iran ya bayyana cewa zuba jari daga kasashen a cikin shekaru uku na gwamnatin shugaba Shahid Ibrahim Ra’isi ya ninninka hatta na zamanin da yarjeniyar JCPOA
Muhammad Javad Zarif mataimakin shugaban kasa kan al-amura na musamman na kasar Iran, ya bayyana
Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Aragchi yace ma’aikatarsa tana bada cikekken hadin kai
Ministan kudi na kasar Iran ya bayyana cewa zuba jari daga kasashen a cikin shekaru
Jakadan kasar Iran kuma wakilin din din din na kasar a MDD ya bayyana cewa,
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakci ya isa birnin Doha na kasar Katar domin halartar taron da zai hada kasashen Turkiya, Rasha da mai masaukin baki Katar. Taron na
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 428 HKI tana cigaba da tafka kisan kiyashi akan al’ummar Falasdinu. Majiyar asibiti ta fada wa manema labaru cewa HKI ta
Da marecen jiya Alhamis ne dai sojojin na Syria su ka sanar da sake zubin jan dagar da su ka yi a tsakiyar Humah domin kare rayukan fararen hula bayan
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin