The latest news and topic in this categories.
Ministan tattalin arziki na kasar Iran ya gana da shugaban bankin raya kasashen musulmi wato 'Islamic Development Bank' a birnin Riyad na kasar Saudiya. Ya kuma bayyana cewa gwamnatin JMI
Bankin raya kasashen Musulmi (IDB) ya fara tattaunawa da jami’an gwamnatin kasar Iran a birnin Riyad na kasar Saudiya, don samar da kudade wadanda zata yi amfani da su don
Ministan tattalin arziki na kasar Iran ya gana da shugaban bankin raya kasashen musulmi wato
Bankin raya kasashen Musulmi (IDB) ya fara tattaunawa da jami’an gwamnatin kasar Iran a birnin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran