The latest news and topic in this categories.
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Eslami ya bayyana cewa a taron kasa da kasa wanda Iran ta shirya dangane da fasahar nukliya a birnin Esfahan na tsakiyar
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Eslami ya bayyana cewa a taron kasa
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi
Kungiyar agaji ta Red Crescent ta Falasdinu ta yi watsi da rahoton da sojin Isra'ila suka fitar kan kisan da aka yi wa sama da jami'an agajin gaggawa na Gaza
Amurka ta sake kai wani hari ta sama kan babban birnin kasar Yemen, Sana’a, inda ta kashe fararen hula akalla 12 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban.
Wani rahoto da jaridar New York Times ta Amurka ta fitar ya nuna cewa Amurka na neman rage kasantuwarta a duk duniya musamman a Afirka. Jaridar ta bayyana wani daftarin
Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis, ya yi kira da a tsagaita wuta a Gaza. A cikin sakonsa na bikin Easter, Paparoma ya yi tir da halin da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi watsi da barazanar HKI na kaiwa cibiyoyin makamashin nukliyar kasar don hana kasar abinda take kira makaman Nukliya. Ministan ya kara