The latest news and topic in this categories.
Slovenia ta zama kasa ta baya bayan nan a cikin Tarayyar Turai da ta amince da kasar Falasdinu mai cin gashin kanta a hukumance. A ranar Talata ne mafi yawan
Manyan kasashe 3 da suka hada da Spain da Ireland da Norway sun sanar da cewa sun amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai cin gashin kanta. Kamfanin dillancin
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta sanar da cewa, mummunan martanin da mahukuntan Amurka suka mayar a kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinu a kasar, ya saba wa dokokin Amurka kan
Slovenia ta zama kasa ta baya bayan nan a cikin Tarayyar Turai da ta amince
Manyan kasashe 3 da suka hada da Spain da Ireland da Norway sun sanar da
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta sanar da cewa, mummunan martanin da mahukuntan Amurka suka
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya