The latest news and topic in this categories.

Iran: Larijani Ya Yi Tir Da Kasashen Yamma A Kokarin Tursasawa Iran
03 Oct

Iran: Larijani Ya Yi Tir Da Kasashen Yamma A Kokarin Tursasawa Iran

Sakatarin majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr Ali Larijani ya soki kasashen yamma da kokarin tursasawa Iran kan shirinta

Kasar Beljium Ta Ce Bata Amince A Yi Amfani Da Kudaden Rasha Don Yaki Da Ita A Ukraine Ba
03 Oct

Kasar Beljium Ta Ce Bata Amince A Yi Amfani Da Kudaden Rasha Don Yaki Da Ita A Ukraine Ba

Firai ministan kasar Beljium Bart De Wever ya fadawa sauran tokororinsa na kasashen turai kan cewa bai amince a yi

Araqchi Ya Gana Da Babbar Jami’ar Harkokin Wajen  EU A Doha
05 Sep

Araqchi Ya Gana Da Babbar Jami’ar Harkokin Wajen EU A Doha

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Argchi ya gana da jami'a mi kula da al-amuran harkokin wajen na tarayyar Turai

EU Tace Zata Dakatar Da HKI Daga Cibiyar Bincikenta Saboda Gaza
29 Jul

EU Tace Zata Dakatar Da HKI Daga Cibiyar Bincikenta Saboda Gaza

Kungiyar tarayyar Turai tana shirin jingine aiki da HKI na wani lokacin, a cibiyoyin binciken ilmin da suke da su

IRGC Ta Ja Kunnen Kasashen Turai Dangane Da Taimakon Da Suke Bawa HKI
27 Jul

IRGC Ta Ja Kunnen Kasashen Turai Dangane Da Taimakon Da Suke Bawa HKI

Janar majid Khatami Shugaban Bangaren Leken Asiri Na dakarun IRGC masu kare juyin juya halin musulunci ya bayyana cewa, rundunarsa