The latest news and topic in this categories.
Kwamitin da aka kafa a kasar Espaniya don gabatar da matakan da gwamnatin kasar zata dauka kan HKI, ya bukaci majalisar dokokin kasar ta goyi bayan shawarar katse hulda da
Bayan ta amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai zaman kanta, gwamnatin kasar Espania ta gabatar da bukata ga kotun kasa da kasa ta ICJ don shiga cikin shari’ar
Gwamnatocin kasar Ireland, Espanita da kuma Norway sun bada sanarwan a hukumance na amincewa da kasar Falasdinu a matsayin cikekkiyar kasa mai zaman kanta, sun kuma yi kira ga sauran
Kwamitin da aka kafa a kasar Espaniya don gabatar da matakan da gwamnatin kasar zata
Bayan ta amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai zaman kanta, gwamnatin kasar Espania
Gwamnatocin kasar Ireland, Espanita da kuma Norway sun bada sanarwan a hukumance na amincewa da
Rahotanni daga Gaza na cewa hare haren Isra’ila a baya bayan nan sun yi sanadin shahadar mutane kusan 1,000 a baya bayan nan wanda ke nuna irin girman barnar da
Iran ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, Esmaeil Baghaei, ta yi kakkausar suka ga sabbin hare-haren da Isra'ila ke kai wa zirin Gaza, yana mai bayyana su a matsayin
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar a ranar Larabar nan da cewa, ta kaddamar da hare-hare ta kasa a tsakiya da kudancin zirin Gaza, biyo bayan hare-haren wuce gona da iri
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ya bayyana a wannan Laraba cewa ya yi tattaunawa mai kyau” da Volodymyr Zelensky, washegarin da ya tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin.
Kasashen Nijar da Burkina Faso da kuma Mali kowannensu sun sanar da ficewa daga kungiyar kasashe renon faransa ta (OIF). Nijar ta sanar da ficewa daga kungiyar a ranar Litini,
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye