The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokokin wajen kasar China ta bayyana jin dadinta da tsagaita wuta a Gaza, kuma tace tana goyon bayan aiwatar da ita kamar yadda aka tsara. Sannan tace kasar Chain
Wakilin kasar China a MDD ya bayyana damuwar kasarsa akan yadda aka shigar da ‘yan ta’addan kasashenwaje cikin jerin wadanda aka bai wa manyan makaman soja a kasar Syria. Haka
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar ta China Mao Ning ta bayyana cewa; Abinda wannan yankin na Asiya yake bukata shi ne sulhu da zaman lafiya, ba makamai
Ma'aikatar harkokokin wajen kasar China ta bayyana jin dadinta da tsagaita wuta a Gaza, kuma
Wakilin kasar China a MDD ya bayyana damuwar kasarsa akan yadda aka shigar da ‘yan
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar ta China Mao Ning ta bayyana cewa;
Ma’aikatar harkokin wajen kasar China ta bayyana cewa; Mutanen kasar ne ta Syria ya kamata
Leadership-Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa, kasar Sin a shirye take ta
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.