The latest news and topic in this categories.
Babban sakataren MDD, Antonio Guterres ya yi gargadi a jiya juma’a da safe, akan abinda ya kira ‘yanayi mai cike da damuwa da yake faruwa a cikin kasar Sudan ta
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres wanda ya halarci taron da kasashen larabawa suke yi a Masar, ya bayyana goyon bayansa ga tsarin da su ka bijiro da shi na sake
Babban sakataren MDD, Antonio Guterres ya yi gargadi a jiya juma’a da safe, akan abinda
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres wanda ya halarci taron da kasashen larabawa suke yi a
A yau Talata ne dai sojojin Sudan su ka sanar da cewa, baki dayan jihar Khartum ta zama 'yantacciya daga dakarun kai daukin gaggawa na ( RSF), bayan da su
Ministan harkokin wajen Faransa ya kira yi tarayyar turai da ta sake bitar alakarta da Isra'ila saboda ci gaba da kisan kiyashin da take yi wa al'ummar Gaza da kuma
Kamfanin dillancin labarun " Mehr" na Iran ya ambato tashar talabijin din 'aljazira' tana fadin cewa: " yawan sojojin da suke kashe kansu, da kuma masu kamuwa da cutukan kwakwalwa
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei wanda yake mayarwa da Amurka martani ya bayyana cewa: Ya kamata su daina yin Magana maras ma'ana, fadin cewa
Da safiyar yau Talata mazauna yankin "al-Daraj'dake Gaza su ka farka daga bacci cikin sanadiyyar harin da jiragen yakin HKI su ka kai wa makarantar " Musa Bin Nusair" dake
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta da wani yanki na siyasa mai zaman kansa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir