Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Ba Zata Jada Baya Saboda Takunkuman Amurka Ba

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshiyan ya bayyana cewa, kasar Iran ba zata jada baya ba, kuma ba zati yi  rauni ba saboda takunkuman zaluncin da

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshiyan ya bayyana cewa, kasar Iran ba zata jada baya ba, kuma ba zati yi  rauni ba saboda takunkuman zaluncin da kasashen yamma suka dorawa kasar. Ya ce kasar tana da arzikin da zata ci gaba da kasancewa a gaba da kasashen da dama a yankin Asiya ta kudu, duk tare da wadannan takunkuman.

Tashar talabijin ta Press tv ta nakalto shugaban yana fadar haka a yau Asabar a garin Sirjan, daga  na kudu masu gabacin lardin Kerman. Inda ya gabatar da kamfanoni da ayyukan jama’a wadanda aka kammala, wadanda suka hada har da sabbin wuraren yawon bude ido da kuma shakatawa.

Shugaban y ace, kasar Iran ba zata jada baya ba, sannan makiyan kasar sun yi kuskura sun kuma kara yan wata, juyin juya halin musulunci wanda ya sami nasara a shekara 1979 a halin yaanzu ya ciki shekaru 46 da yardarm All..wadannan sararo zasu ci gaba.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments