Ba tare da yin la’akari da abubuwan da suka faru a can baya ba, a wani lokaci da ya shude Iran da Isra’ila sun kasance suna dasawa da juna, da kuma dangantaka ta kud da kud kafin juyin juya halin 1979.