Ba da dadewa ba, an gudanar da wani taro mai ban mamaki kan batun yakin Ukraine a birnin Riyadh, inda jami’an Amurka da na Rasha suka hallara domin tattauna makomar Ukraine da yakin da kasar take ciki. Abin mamaki shi ne cewa babu wani wakilin Ukraine da aka yarda ya shiga cikin wannan taron hatta shi kansa Zelensky.