USAID tana aiwatar da ayyuka iri-iri a cikin ƙasashe, kama daga bayar da tallafin abinci da kiwon lafiya da kuma tallafawa kungiyoyin zamantakewa da na siyasa. Amma a lokuta da yawa wannan taimako ya kan kasance aiki ne na leken asiri da ayyukan zamba. Bari mu bayar da wasu ‘yan misalai…..