Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya Jaddada Cewa: Mallakar Makamashin Nukiliya Hakkin Iran

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Mallakar makamashin nukiliya hakkin Iran ne, kuma tattaunawa da Amurka ya kai ga toshasshiyar hanya Jagoran juyin

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Mallakar makamashin nukiliya hakkin Iran ne, kuma tattaunawa da Amurka ya kai ga toshasshiyar hanya

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da jawabinsa ta gidan talabijin, inda ya yi jawabi kan batutuwan cikin gida da na shiyya da kuma kasa da kasa.

Jagoran ya dauki matakin wuce gona da iri da yahudawan sahayaniyya suka yi wa kasar Iran da nufin kifar da gwamnati, amma hadin kan al’ummar kasar ya hana hakan.

Dangane da batun makamashin nukiliya kuwa, ya jaddada cewa Iran ba za ta yi watsi da haƙƙinta ba, yana mai nuni da mahimmancin makamashin nukiliya a fagage daban-daban.

Dangane da tattaunawar da aka yi da Amurka, ya bayyana ta a matsayin mataccuya, saboda Amurka ta kayyade sakamakon tattaunawar, inda ta mayar da shi takunkumi kawai maimakon tattaunawa ta gaskiya.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted