Hamas: Riko Da Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Da Tayi Ne Ya Tilastawa Isra’ila Yin Aiki Da Ita

Shugaban kungiyar gwagwarmaya ta Hamas Al-hayya a yankin Gaza ya jaddada cewa jajircewar da kungiyar hamas ta yi ne da girmama yarjejeniyar tsagaita bude wuta

Shugaban kungiyar gwagwarmaya ta Hamas Al-hayya a yankin Gaza ya jaddada cewa jajircewar da kungiyar hamas ta yi ne da girmama yarjejeniyar  tsagaita bude wuta ta tilastawa isra’ila aiki da yarjejeniyar tare da kaucewa laifuka da taadanci da take yi wa falasdinawa.

Shugaban na falasdinu yayi wannan bayanin ne adaidai lokacin da ya samar da hanyar tuntuba mai karfi da masu shiga tsakani da sauran bangarorin na duniya , inda suka yi tir da halayyar da isra’ila ke nunawa na ci gaba da zalunci a yankin Gaza

Tun da fari hamas ta yi watsi da ikirarin isra’ila na cewa hare-haren bama-bamai da aka kai kwanan nan a gaza martani ne ga karya yarjejeniyar tsaigata wuta da kungiyar adawa ta yi, tana mai jaddada cewa  irin wadannan zarge-zargen wani yunkuri ne na boye kisan gillar da ake yi wa fararen hula a yankin bakin teku

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted