The latest news and topic in this categories.
A wata sanarwar da kungiyar ta Hizbullah ta fitar a yau Laraba ta yi alhinin shahadar Sayyid Hashim Safiyuddin wanda ta bayyana a matsayin dan’uwa ga Shahid Sayyid Hassan Nasrallah,
Hezbollah ta sanar a yau Talata cewa ta kaddamar da jerin hare-hare da mayakanta suka kai kan sojojin mamamya na Haramtacciyar Kasar Isra’ila, domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinawa
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a matakin shugabbin kasashen membobi a birnin Kazan na kasar Rasha. Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin
Mutane 17 ne su ka yi shahada a yau Juma’a a Gaza sanadiyyar hare-hare da
A ranar Talatar da ta gabata ne dai dakarun kare juyin juya halin musulunci su
A ziyarar da ya kai jiya zuwa kasar Qatar shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da kasar Birtaniya ta dauka kan Sudan Kasar Rasha ta yi amfani da ikonta na veto,
Manyan jami'an soji na kasashen Iran da Azabaijan sun jaddada aniyar kasashensu na ci gaba da hadin gwiwar soji da tsaro a tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna. Mataimakin
Majiyoyin sojin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun tabbatar da cewa, Hizbullah ta harba wasu manyan makamai masu linzami a kan birnin Tel Aviv a jiya Litinin, lamarin da ya haifar da
Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a karshen taron kolin da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na Brazil. Bayanin karshe
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a yankin a cikin kasa da sa’oi
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya kan sabon ƙudirin harajin da Tinubu ya aike musu. Sai dai, ya ce majalisar za