The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masa'ud Pezeskiyan yayi alkawarin bawa dukkanin mutanen kasar Iran damar samun arziki da ci gaba tare da adalci. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya nada Muhammad Reza Arifi a matsayin mataimakin shugaban kasa na farko. Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto majiyar ofishin shugaban kasar
Gwamnatin kasar Faransa ta bada sanarwan sake bude tashar jiragen sama na birnin Bozal-Muluz, wanda ke kan iyakar kasar da kasar Sweden da kuma Jamus, bayan da aka bada sanarwan
Ministan harkokin wajen kasar Denmark, ya bukaci Isra'ila data kawo karshen aikin soji a binrin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce yadda al'ummar Iran suka
Sanata Rand Paul mai wakiltan Jihar Kentucky a kasar Amurka ya bayyana cewa takunkuman tattalin
Wani jami'in haramtacciyar kasar Isra'ila ya ce: Gwamnatin yahudawan sahayoniyya ba zata cimma manufofinta na
Ministan harkokin wajen Norway, Espen Barth Eide, ya tabbatar da aniyar kasarsa na kame firayim
Dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump na kan gaba a zaben shugaban kasar Amurka bisa ga sakamakon da ke fitowa daga jihohin daban-daban na kasar. Bayanan sun nuna cewa Donald
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da firaministan Pakistan a Islamabad inda suka tattauna kan batutuwa da dama. Abbas Araghchi da Shehbaz Sharif sun tattauna kan kokarin bunkasa alaka da
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar
Masu bincike na wani kamfanin ilmin sararin samaniya na kasar Iran, bayan kera kera tauraron dan adam biyu na "Hodhod" da Kowsar, a ranar Talata 5 ga watan Nuwamba, sun
A wata gaggarumar zanga-zangar ba zato ba tsammani da ta barke bayan korar ministan tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila Yoav Gallant da Benjamin Netanyahu ya yi, dubban yahudawa masu zanga-zanga sun
A ranar Talata, nan ce 5 ga wata, Amurkawa ke zaben shugabansu na 47. A fafatawar mai zafi, Mataimakiyar Shugaban Kasa Kamala Harris ta jam’iyyar Democratic na fafatawa da tsohon