The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas wacce take iko da yankin zirin Gaza ta musanta zargin HKI na cewa ta maida makarantar Tabi’in na Gaza ya zama cibiyar yakar sojojin Haramtacciyar kasar. Tashar talabijin
Limamin da ya jagorancin sallar Jumma’a a nan Tehran Aya. Ahmad Khatami ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun sha alwashin daukar fansar jinin shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya wanda
Babban jami'in harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai, ta EU ya gargadi Isra'ila da cewa jefa falasdinawa cikin yunwa da gangan laifin yaki ne. Josep Borrell ya kuma ce dole ne
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa; daya daga cikin sojojinsu ya halaka sanadin harin
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran, Dr. Nassri Kan’ani ya wallafa a shafinsa
A ranar 21 ga watan Yulin nan da ake ciki, jagoran juyin juya halin musuluncin
Gwamnatin kwarya-kwaryar Falasdinawa ta sanar da cewa; Babu wanda zai sami aminci da zaman lafiya
Yarima mai jiran gado na Saudiyya ya sake taya zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadin fadadan yakin da yahudawan sahayoniyya suke yi da illolinsa ga duniya Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya yi gargadin
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin bam da aka kai a birnin Quetta na kasar Pakistan Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'ei, ya yi
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila 'yar mamaya ta yi amfani muggan makamai irin wadanda aka jefa kan birnin Hiroshima nimki 5 kan Gaza Tsawon kwanaki dari hudu na yakin kisan gillar
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai hare-hare kan yankunan Haifa da Kiryat Shimona na Isra'ila da makamai masu linzami Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah da ke kasar Lebanon
Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin Sudan da Iran Jakadan Sudan a kasar Iran, Abdul-Aziz Hassan Saleh, ya jaddada cewa: Dangantakar
Iran, ta yi watsi da ikirarin baya-bayan nan na zargin hannu kasar a yunkurin kashe jami'an Amurka na da ko na yanzu Da yake sanar da hakan kakakin ma’aikatar harkokin