The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce makiya kasar suna kokarin wuce gona da iri a matsayin wata babbar dabara a yakin da suke yi na
Bayanai daga Falasdinu na cewa akalla Falasdinawa 20 ne sukayi shahada wasu kuma da dama suka jikkata sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a Zirin na Gaza. Mutum bakwai ne
Daruruwan yahudawan Sahyoniyya sun kutsa cikin masallacin Alaksa mai tsarki tare da samun kariyar jami’an tsaron yahudawan. Har’ila yau tare da su harda ministan harkokin cikin gida mai tsatsauran ra’ayi
Ministan makamashin na Iran Jawad Owle ya fada wa manema labaru cewa; Yawan man fetur
Kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas ta bayyana jin dadinta akan hukuncin da kotun duniya ta
Dakarun kasar Yemen Yemen, sun dauki alhakin kai wani harin da jirgi marar matuki da
Katsewar intanet ta haifar da tsaiko ga manyan kamfanoni a duniya da sanyin safiyar Juma'a.
Shuwagabannin kungiyoyin Hamas da kuma Jahadul Islami sun bukaci kungiyar PLO ta jenya amincewarta da
Cibiyar tuntubar al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Thailand ta fitar da shirin na musamman na dijital a rana ta 40 ta shahadar Sayyid Hasan Nasrallah. A cikin
Shugaban majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana irin karfin da kasar ke da shi na cimma muradunta, yana mai jaddada cewa zabukan da za a gudanar a Amurka ba zai
Mahmoud Mardawi babban jami'in kungiyar gwagwarmayar Islama ta Palasdinawa (Hamas) ya ce labarai da rahotannin da ake bugawa kan Qatar da ofishin Hamas karya ne kuma yakin farfaganda ne. A
Akalla mutum 27 ne suka mutu sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a gabashi da kudancin kasar Lebanon, in ji ma'aikatar lafiya. Sanarwar da ma'aikatar ta fitar ta ce, wani
Jaridar “Ha’arets” ta HKI ta buga wani rahoto da yake cewa, Fira minista Benjemine Netenyahu tare da ministocinsa ne su ka bayar da umarnin a yi wa Falasdinawa kisan kiyashi
A jiya Asabar ne dai da shugaban kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah yake cika kwanaki 40 da yin shahada, aka yi taron karawa juna sani na kasa da kasa anan