The latest news and topic in this categories.
A jiya Lahadi dakarun na kungiyar Hizbullah sun sanar da kai hare-hare sau 11 akan cibiyoyi da sansanonin ‘yan hasayoniya mabanbanta. Wuraren da hare-haren na kungiyar Hizbullah su ka shafa,
Ministan harkokin wajen kasar Jamus Annalena Baerbock ta bayyana cewa hare haren da HKI take kaiwa a kasar Lebanon za su kara rikita harkokin tsaro a cikin HKI ne kawai.
Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto wani jami'in gwamnatin kasar Amurka yana fadawa tashar talabijin ta ABC. Jami'an ya kara da cewa sojojin HKI sun fara Shirin
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya tare da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty Int’l sun
Mayakan kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami samfurin Katusha
Yahudawan Sahyoniyya, a darare uku a jere suna fitowa kan tituna a biranen HKI tare
Shugaban makarantar sojoji na kasar Iran ya bayyana cewa maida martanin da dakarun kungiyar Hizbullah
Dalibai yan Najeriya 1,425 ne gwamnatin kasar Burtaniya ta hanasu shiga kasar daga shekara ta
Pars Today - Ziyarar mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci "Ali Larijani" shawara a Damascus babban birnin kasar Siriya da Beirut babban birnin kasar Labanon, duk da hare-haren
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa za a tattauna muhimman batutuwa da suka shafi ayyukan hadin gwiwa ta fuskar tsaro tsakanin Iran da Syria. Nasirzadeh
Habasha ta bayyana cewa "kokarin da take yi na raunana kungiyar Al-Shabaab zai ci gaba, domin tabbatar da cewa an kawon karshen barazanar da kungiyar take yi ga tsaron kasashen
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin yahudawan sahyuniya da aka ji ra'ayinsu daga ciki har da
Kungiyar Musulman Amurka da suka zabi Trump don nuna adawa da matsayar gwamnatin Biden na goyon bayan laifuffukan yakin Isra’ila a Gaza, a yanzu sun fara nuna takaicinsu bayan sanar
Daruruwan masu zanga-zangar ne suka yi maci a bakin tekun Copacabana na Rio de Janeiro a ranar jiya Asabar, inda suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa tare