The latest news and topic in this categories.
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a
A dai dai lokacinda kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makaman roka
A yau Alhamis ne aka bude taron makon hadin a tsakanin musulmi sunna da shi’a
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta fara tuntubar kasashen Turai
Rundunar sojin Isra'ila ta yi ikirarin cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar
Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon, wacce take fafatwa da sojojin HKI a kan
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar
Matasan Sudan sun koma suna goyon bayan sojoji a yakin da ake yi bayan adawar da suka yi da rundunar sojin kasar Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta bayyana
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala mai tsanani a Kudancin Lebanon saboda suna da karancin sojojin sa-kai. Rahoton ya ambaci cewa
Babban Sakatare Jam’iyyar Ba’as ta Lebanon Aliyul-Hizaji ya sanar da shahadar Haj Muhammadu Afif wanda shi ne shugaban bangaren watsa labaru na kungiyar Hizbullah. Ali Hijazi ya ce, Haji Afif
Babban mai bai wa gwamnatin Iraki shawara akan harkokin tsaro Kasim al-aaraji ya bayyana a yau Lahadi cewa; Kasar Iraki tana yin duk abinda za ta iya cikin karfinta domin
Tashar talabijin din ‘al’alam” mai watsa shirye-shiryent daga nan Tehran ta harshen larabci ta ambaci cewa, a yayin harin mayar da martani na farko da Iran ta kai wa HKI