The latest news and topic in this categories.
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a yankin a cikin kasa da sa’oi
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka na sanyawa kamfanonin jiragen sama da na ruwa na kasar takunkumi. Da yake Allah wadai
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi
Pars Today - Ziyarar mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci "Ali Larijani" shawara
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa za a tattauna muhimman
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala mai tsanani a Kudancin Lebanon saboda suna da karancin sojojin sa-kai. Rahoton ya ambaci cewa
Babban Sakatare Jam’iyyar Ba’as ta Lebanon Aliyul-Hizaji ya sanar da shahadar Haj Muhammadu Afif wanda shi ne shugaban bangaren watsa labaru na kungiyar Hizbullah. Ali Hijazi ya ce, Haji Afif
Babban mai bai wa gwamnatin Iraki shawara akan harkokin tsaro Kasim al-aaraji ya bayyana a yau Lahadi cewa; Kasar Iraki tana yin duk abinda za ta iya cikin karfinta domin
Tashar talabijin din ‘al’alam” mai watsa shirye-shiryent daga nan Tehran ta harshen larabci ta ambaci cewa, a yayin harin mayar da martani na farko da Iran ta kai wa HKI
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan ‘yan share wuri zauna da sojoji su ka mayar da su barikokin soja. A bayanin
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a