The latest news and topic in this categories.
Malaman da suke halattan taron hadin kan al-ummar musulmu ko kuma makon hadin kai a nan Tehran sun ci gaba da ayyukansu a safiyar yau Jumma’a. Inda malamai da dama
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta O.I.C ta bayyana cewa: Kudirin Majalisar Dinkin Duniya yarjejeniya ce ta kasa da kasa kan adalci dangane da batun Falasdinu Kungiyar Hadin Kan Kasashen
43-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
Pars Today - Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei a yau 16 ga watan
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi wani kakkausan gargadi, inda ta yi Allah wadai
39-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
38-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta harbo jirgin sama maras matuki ciki kirar "Hermes 450" na 'yan sahayoniyya a sararin samaniyar garin Taybeh A ci gaba da goyon bayan al'ummar
Wani ministan a gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila yayi kira ga fira ministan gwamnatin Isra'ila da ta mamaye arewacin Gaza ya zame mallakin yahudawan sahayoniyya Ministan kudin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an kawo karshen yaki a kasar Kimanin watanni 9 da nada shi a matsayin wakilin Amurka
A wani gagarumin ci gaba, babban darektan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA), Rafael Grossi, ya ziyarci Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Wannan ziyara dai ta kasance
Tawagar Amurka da ta isa birnin Beirut ta tattauna da mahukuntan kasar akan batun tsagaita wutar yaki. Jagoran tawagar ta Amurka Amos Hochstein ya bayyana cewa, tattaunawar da ya yi
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai cin dogon zango kirar Amurka akan yankin Briyansky dake kan iyaka. Wannan shi ne karon