The latest news and topic in this categories.
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen sama marasa matuka ciki 'Yan gwagwarmayar Musulunci na kasar Iraki sun sanar da cewa: Sun
Da safiyar yau Alhamis ‘yan gwgawarmaya daga Iraki sun harba jirage marasa matuki guda uku zuwa kudancin Falasdinu dake karkashin mamaya. Harin na ‘yan gwgawarmayar Iraki ya shafi na’urorin hangen
'Yan gwagwarmayar Iraki sun kai hari kan sansanin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila a kwarin Jordan da tuddan Golan da aka mamaye 'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun sanar da cewa: Mayakanta
'Yan gwagwarmayar Iraki sun kai hari kan sansanin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila a kwarin Jordan
Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan
Bayan Lebanon da Gaza fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila zai fara kai hari kan kasashen
Babban Sakatare Janar na Kungiyar gwagwarmaya ta Asaib Ahl al-Haq a Iraki, Sheikh Qais Khazali,
Firaministan kasar Iraki Muhammad Shi'a Al-Sudani ya ayyana zaman makoki na gama-gari a fadin kasar
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a