The latest news and topic in this categories.
Wani dan kungiyar ta'addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya yi ikirari kan irin zagon kasa da suke kitsa kan al'ummar Iran Sakamakon habakar hare-haren
Wani dan kungiyar ta'addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran a shirye take ta mayar da martani idan bukatar hakan ya ta so Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatima
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin da yahudawan sahayoniyya suka kai kan asibitin shahidan Al-Aqsa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi kakkausar suka
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun tarwatsa tankokin yakin 'yan mamaya guda biyu a wani harin kwantan bauna da suka kai musu 'Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da gudanar da ayyuka
Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Hizbullahi ta farfado daga juyayinta kuma ta amince da sabon daidaito da ya faru Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Harin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan rundunar tsaron Majalisar Dinkin Duniya ta UNIFIL a matsayin laifin yaki Majiyar Majalisar Dinkin Duniya
Rahotannin da suke fitowa daga Falasdinu sun ambaci cewa, HKI ta kashe Falasdinawa da su ka hada kananan yara da mata 23,a kudanci da tsakiyar Gaza. Kamfanin dillancin Labarun “Anatoly”