The latest news and topic in this categories.
Akalla matasa 13 ne ake fargabar sun mutu bayan ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai a Karamar Hukumar Bassa da ke Jihar Filato. Aminiya ta lura cewa yawancin masu hakar
Ambaliyar ruwa mafi muni ta mamaye Sudan ta Kudu tare da gargadin samun 'yan gudun hijira sama da dubu 379 Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Ambaliyar ruwa ta
Ministan harkokin wajen Burkina Faso, Karamoko Jean-Marie Traore, ya yaba da yadda kasar ke ci gaba da samun hadin gwiwa da Rasha, yana mai cewa, alakar Burkina Faso da Rasha
Hukumar Kwallon Kafa ta Libya (LFF) ta ce za ta ɗaukaka ƙara yayin da take
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi dakarun kai daukin gaggawa na
Shugaban mulkin sojin kasar Guinea Kanal Mamadi Doumbouya ya yi wa kansa karin girma zuwa
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi Dakarun kai daukin gaggawa da
A cikin wani sako da ya aike, shugaban Pezeshkian ya taya shugaban kasar da al'ummar
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa