The latest news and topic in this categories.
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar
A yayin da taron shekara-shekara na kasa da kasa karo na 42 da baje kolin kungiyar masu hakar man fetur ta Najeriya (NAPE) ke gudana a Legas a ranar Litinin,
Akalla matasa 13 ne ake fargabar sun mutu bayan ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai a Karamar Hukumar Bassa da ke Jihar Filato. Aminiya ta lura cewa yawancin masu hakar
Jamhuriyar Nijar ta cimma yarjejeniya da kamfanin Glavkosmos na kasar Rasha a wannan Juma'a kan
’Yan Najeriya mazauna kasar Libya, sun shiga firgici bayan da Hukumomi suka fara kamen su
'Yan sandan Uganda sun sanar da cewa mutane 14 ne suka mutu sannan wasu 34
A daidai lokacin da ake shirin gudanar da taron MDD akan muhalli a kasar Azerbaijan,
Hukumar Kwallon Kafa ta Libya (LFF) ta ce za ta ɗaukaka ƙara yayin da take
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin