Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) gargadi ’yan kasar game da yiwuwar samun karin ambaliya a wasu yankuna bayan da... Read more

An kammala aikin janyewar sojojin Amurka daga Nijar, kamar yadda wani jami’in Amurka ya sanar a wannan Litinin. A watan... Read more

Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya bayyana aniyar kasarsa na ci gaba da gudanar da shari’ar kisan kiyashi kan gwamnatin... Read more

Mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri a daren 9 ga watan Satumba, sakamakon rugujewar madatsar ruwa ta Alau, ta yi sanadiyyar... Read more

An bude taron farko na ministocin harkokin wajen kungiyar kasashen Sahel (AES) a wannan Litinin, a birnin Bamako, na kasar... Read more

Wato kotun soji a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo ta yanke hukuncin kisa kan mutane 37 da suka hada da Amurkawa 3... Read more

Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai yuwa farashin man fetur a... Read more

Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta gabata, ta bayyana cewa gwamnatin... Read more

Yau Litini 16 ga watan Satumba, shekara guda cif da kafa kawancen kasashen AES, da ya hada kasashen Mali, Burkina... Read more

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC a zaɓen 2023, Omoyele Sowore, ya ce an tsare shi na ɗan lokaci... Read more

Matatar dangote ta sanar da cewa manyan motocin dakon kaya na farko an saita su da man fetur na Premium... Read more

Gwamnatin Comoros ta sanar da yunkurin aiwatar da kisan gilla kan shugaban kasar Gwamnatin kasar Comoros ta sanar da cewa:... Read more

Sudan ta Kudu ta kara tsawaita mika mulki a siyasance tare da dage zabenta har zuwa karshen shekarar 2026. Da... Read more

Dakarun sojojin Nijeriya sun samu nasarar kashe kasurgumin ɗan fashin daji, Kachalla Halilu Sububu a safiyar Juma’a. Kafin kisan nasa,... Read more

Kasar Habasha ta kasance kasa ta farko a duniya da ta hana shiga da motocin da suke amfani da man... Read more

Shugaban Kasar Guinea Bissau Umaro Cissoko Embalo ya sanar da cewa ba zai nemi takara domin yin tazarce ba a... Read more

Gwamnatin Jihar Borno, ta bayyana cewar mummunar ambaliyar ruwa da ta mamaye wasu anguwannin birnin Maiduguri ta shafi kimanin mutane... Read more

Parstoday – Gwamnatin Sahayoniyya tana matsa wa Majalisar Dokokin Amurka lamba don hana Afirka ta Kudu ci gaba da shari’ar... Read more

Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta ce: Bangarorin da suke rikici a Sudan sun aikata laifukan da kan iya... Read more

Mujallar “Newsweek” ta Amurka ta yi magana kan fifikon kasar Sin kan Amurka a nahiyar Afirka, ta hanyar sauya salon... Read more