The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin soja a Nijar ta haramtawa wata hukumar ba da agaji ta Faransa yin aiki a cikin kasar sakamakon takun-saka da Paris. Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sanar da haramtawa
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani
Al'ummar Sudan da suka rasa matsugunansu na fuskantar cin zarafi mafi muni daga Dakarun kai daukin gaggawa na kasar Wasu 'yan gudun hijira da suka yi gudun hijira sun samu
Sabuwar kungiyar mai suna Lakurawa ta kashe mutane 15 da kuma yin awon gaba da
Jakadan Sudan a Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Sudan na maraba da karfafa alaka tsakanin
A ganawarsa da shugaban kasar Estonia, Sheikh Al-Azhar ya yi Allah wadai da laifukan yaki
Gwamnatin Sudan ta zargin kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa da aikata
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar
A yau Talata kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hari akan sansanin bayar da horo ga rundunar HKI ta ‘yan sama jannati” dake a matsugunin ‘yan share wuri zauna na
An raya ranar al’adun mutanen Shiraz na kasar Iran a birnin Darussalam” na kasar Tanzania wanda ya sami halartar manyan baki daga cikin gida a kuma waje. Jakadan jamhuiryar musulunci
Makarantan alkur’ani mai girma na kasar Iran da suke halartar gasar da ake yi a kasar Kuwaiti suna samun matsayi da kuma yabo daga al’ummar kasar ta Kuwaiti. Jakadan Jamhuriyar
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa; Kasar Iran ta bude kofa don tattaunawa da sabuwar gwamnatin Amurka mai zuwa Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran mai kula
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wani sabon hari kan birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon Jiragen saman yakin sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da wani sabon
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi luguden makamai masu linzami kan biranen Tel Aviv da Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila