The latest news and topic in this categories.
Kasar Afirka ta Kudu ta gabatar da takardun dake kunshe kisan kiyashin da Isra’ila ta aikata a Gaza ga kotun kasa da kasa da ke birnin Hague. A gaban kotun
A wannan Litinin ce kasar Afrika ta kudu ke shigar da wani cikakken bayani akan “Isra’ila” a gaban kotun kasa da kasa (ICJ) wanda zai kara karfafa hujjar cewa Isra’ila
Tsibiran da sojojin na Sudan su ka shimfida ikons a cikinsu suna a cikin tekun “Red Sea” ne,bayan da su ka kori mayakan rundunar “Kai Daukin Gaggawa” a karkashin Hamidati.
Shugaban kasar Aljeriya ya nisanta yiwuwar gudanar da ziyarar aiki zuwa kasar Faransa saboda sabanin
An rufe rumfunan zabe a Tunisia bayan kammala gudanar da zaben shugaban kasa a daren
Kira daga Tsibirin Tuti na Sudan na nema dage wa al'ummar yankin matsalar killacewa da
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin
A wata hira da ya yi da mujallar Le Point a cikin kwanakin nan, ministan
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan kwamitin Alkalan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya fitar da wani kuduri kan
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari bisa umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci A zantawarsa da manema labarai a birnin Damascus
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Rahotonni sun bayyana cewa: An ji karar fashe-fashen wasu
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi da sojojin mamaya suka aiwatar a sansanin Bureij da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin watsa
Al'ummar Tunisiya sun fito zanga-zangar yin Allah wadai da kisan kiyashin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a Gaza Al'ummar Tunusiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da