The latest news and topic in this categories.
A cikin wani sako da ya aike, shugaban Pezeshkian ya taya shugaban kasar da al'ummar kasar Aljeriya murnar zuwan zagayowar ranar da aka fara gwagwarmayar 'yantar da kasar Aljeriya. Majiyar
Ahmad Nowruzi mataimakin shugaban IRIB mai kula da harkokin hidimar duniya, a ganawarsa da Sehloho Francis Moloi, jakadan kasar Afirka ta Kudu a birnin Tehran, yana tunawa da irin gwagwarmayar
Shugaba Bola Tinubu ya yi watsi da shawarar Majalisar Tattalin Arziki (NEC) wadda ta nemi ya janye kudirinsa na kara haraji. Tun farko dai kungiyar Gwamnonin Arewa ce ta bayyana
Rahotanni daga Sudan an cewa mutane sama da talatin ne suka rasa rayukansu kana wasu
Al'ummar Moroko sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin mahukuntan kasar na bai
Kasar Afirka ta Kudu tana shirin mika wasu karin cikakkun shaidu ga kotun kasa da
Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) ta caccaki Gwamnatin Bola Tinubu kan karin farashin litar man
Halin ni-ya su da fursunoni suke fuskanta daga mayakan kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce
Shugaba Bola Tinubu ya tafi Brazil don halartar taron shugabannin kasashen duniya 20 (G20) na karo na 19, wanda zai gudana a birnin Rio de Janeiro, na kasar Brazil. Taron
'Yan gwagwarmayar kungiyar Hizbullahi sun kai wasu jerin hare-hare kan sassa daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da ci gaba da
Rundunar sojin Yemen ta kai wani hare-hare kan wasu muhimman wurare a Jaffa da Ashkelon a haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar sojin Yemen ta sanar da kai farmaki kan wasu wurare
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar