The latest news and topic in this categories.
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi dakarun kai daukin gaggawa na Sudan da aikata muggan laifukan yaki Yaki a kasar Sudan tsakanin sojojin kasar da dakarun
Shugaban mulkin sojin kasar Guinea Kanal Mamadi Doumbouya ya yi wa kansa karin girma zuwa mukamin cikakken Janar. Doumbouya, mai shekaru 43, ya kwace mulki ne da karfin soji a
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi Dakarun kai daukin gaggawa da aikata cin zarafin bil-Adam a Sudan Kungiyar kare hakkin bil'Adama ta Amnesty International ta zargi
Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da harin bam da Isra'ila ta kai kan
Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da
Labaran da suke fitowa daga tarayyar Najeriya sun bayyana cewa mutane akalla 94 suna kone
Ba wannan ne karon farko wanda mutanen Najeriya suka fuskantar duhu a duk fadin kasar
hausa.premiumtimesng.Kotun Ƙolin Najeriya ta sanya 22 ga watan Oktoba a matsayin ranar sauraren ƙarar da
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya kan sabon ƙudirin harajin da Tinubu ya aike musu. Sai dai, ya ce majalisar za
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka na sanyawa kamfanonin jiragen sama da na ruwa na kasar takunkumi. Da yake Allah wadai
Akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,922, in ji ma’aikatar lafiya
Kungiyar Hizbullah ta sanar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Muhammad Afif al-Nabulsi, biyo bayan wani hari da Isra’ila ta kai masa a jiya. A yammacin jiya
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami'in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare da yaba wa gudunmawar ad ya bayar a matsayin "muryar