Babban Sakataren MDD: Abinda Yake Faruwa A Gaza Babban Bala’i Ne Cikakke

Babban magatakardar MDD, Antonio Gutteress wanda ya ce: Tun daga lokacin da na zama babban magatakardar MDD, ban ga inda aka yi kisa da barnar

Babban magatakardar MDD, Antonio Gutteress wanda ya ce: Tun daga lokacin da na zama babban magatakardar MDD, ban ga inda aka yi kisa da barnar da ta kai wacce nake gani a Gaza ba.

Guttress ya kuma  yi shara da yadda kayan agajin da ake kai wa Gaza, su ka yi karanci saboda ba su dace da bukatun mutanen yankin ba.

Tun a farkon barkwar wannan yakin ne dai babban magatakardar MDD tyake daga murya domin yin kira a kawo karshensa,amma babu wanda ya amsa masa daga cikin manyan kasashen da suke da ikon yin hakan,musamman Amurka.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments