The latest news and topic in this categories.
Iyalan babban malaman addini kuma wanda ya kafa kungiyar shia-Amal a kasar Lebanon sun bukaci gwamnatin kasar Rasha ta takurawa gwamnatin kasar Libya ta cika alkawalinta na fada masu makomar
Gwamnatin kasar Iran ta yi maraba da sasantawa tsakanin kungiyoyin Falasdinawa da kuma hadin kansu wanda ya faru a birnin Beijing na kasar China a ranar Talatan da ta gabata.
An gudanar da gangami da tarurruka a yankuna daban daban na kasar Yemen a yau Jumma'a saboda goyon bayan da mutanen kasar suke bawa Falasdinawa a Gaza, wadanda sojojin HKI
Iyalan babban malaman addini kuma wanda ya kafa kungiyar shia-Amal a kasar Lebanon sun bukaci
Gwamnatin kasar Iran ta yi maraba da sasantawa tsakanin kungiyoyin Falasdinawa da kuma hadin kansu
An gudanar da gangami da tarurruka a yankuna daban daban na kasar Yemen a yau
Gwamnatin kasar Faransa ta bada sanarwan sake bude tashar jiragen sama na birnin Bozal-Muluz, wanda
Shugaban kasar Jamus Chancellor Olaf Scholz ya ce gwamnatin kasarsa zata ci gaba da tallafawa
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.