Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Wajabcin Karfafa Samar Da Kayayyakin Bukatun Al’umma A Cikin Kasa
A jawabin da ya gabatar a gaban taron jama’ar birnin Mazandaran, Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya jaddada cewa:
Afrika Ta Kudu Ta Bukaci Kotun Duniya,Ta Umurci Isra’ila Ta Dakatar Da Farmaki Kan Falasdinu
Afrika ta Kudu ta bukaci kotun duniya da ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa Gaza.
Kasashen Larabawa Sun Bukaci A Girke Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya A Yankunan Falasdinawa da Isra’ila Ta Mamaye
Shugabannin kasashen Larabawa sun bukaci da a gaggauta tsagaita bude wuta a zirin Gaza. Bayan wani taronsu a Bahrain, jiya
Hukumar Kwallon Kafa Ta Falasdinu Ta Bukaci Fifa Ta Dakatar Da Isra’ila
Hukumar kwallon kafa ta Falasdinu ta bukaci, a dakatar da Isra'ila "nan take" daga hukumar kula da kwallon kafa ta
Rasha Da China, Sun Karfafa Dangantakar Dake A Tsakaninsu
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin da takwaransa na kasar Sin Xi Jinping sun amince su kara zurfafa dangantakar abokantaka bisa
Majalisar Kundin Tsarin Mulki A Chadi, Ta Tabbatar Da Zaben Mahamat Idriss Deby
Majalisar tsarin mulkin A kasar Chadi, ta tabbatar da zaben Mahamat Idriss Deby a matsayin shugaban kasar, da kashi 61%