AFP: Kasashen Saudiyya, Qatar Da Oman Sun Gargadi Amurka Akan Abinda Zai Biyo Bayan Kai Wa Iran Hari

Kamfanin dillancin labarun AFP ya nakalto wani jami’in Saudiyya yana cewa, Riyad, Doha da Oman sun gargadi Amurka akan abinda zai biyo bayan harin da

Kamfanin dillancin labarun AFP ya nakalto wani jami’in Saudiyya yana cewa, Riyad, Doha da Oman sun gargadi Amurka akan abinda zai biyo bayan harin da za ta kai wa Iran wanda zai zama mai hatsarin gaske.

Kamfanin dillancin labarun Faransa wanda ya nakalto jami’in na Saudiyya yana cewa; Kasashen na larabawa suna ci gaba da tuntubar Amurka akan batun yaki da Iran.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted