Ministan tsaron kasar Pakistan ya caccaki prime ministan Isra’ila banjeman natanyaho kuma ya bayyana shi a matsayin mai lafin da yafi bakin jinin a cikin tarihi, kuma yayi hakan ne lokacin da yake mayar da martani game da zargin da natanyaho yake wa iran kan shirin nukiliyarta na zaman lafiya.
Bayanin na ministan tsaron Pakistan yana nuna irin mummunar dangantakar dake tsakanin gwamnatin isra’ila da kuma kasar iran, saboda rikicin dake wakana tsakanin kasahen biyu ya zama shi ne babban abin damuwa wanda kasashe masu karfi a yankin kamar Pakistan take kalamai game da matakin da gwamnatin isra’ila ke dauka da siyasar Amurka a yankin baki daya.
Yace a shekara ta 2025 gwamnatin isra’ila bisa goyon bayan Amurka ta kaddamar da harin soji kan kasar iran, inda ta hari wuraren soji da cibiyoyin nukiliya, sai dai harin ya fuskanci mayar da martani mai tsananin daga bangaren iran da ya lalata tsarin tsaron isra’ila da kuma hatsarin da ci gaba da yaduwar yakin zai haifar a yankin ,