Kasar Uganda Ta Haramta Yada Duk Wani Gangami Kai Tsaye A kafafen Sadarwa

A dai dai lokacin da zabe ke ci gaba da karatowa a kasar Uganda gwamnatin kasar ta sanar da haramta yada zanga-zanga ko duk wani gangami kai tsaye ta kafafen sada zumunta na zamani, a kokarin da shugaba Yoweri Museveni ke yi na neman sabon wa’adi don tsawaita mulkinsa na shekaru 40 a kasar ta […]
Pakistan Ta Kira Natanyaho A Matsayin Babban Mai Laifin Da Yafi Bakin Jini A Tarihi

Ministan tsaron kasar Pakistan ya caccaki prime ministan Isra’ila banjeman natanyaho kuma ya bayyana shi a matsayin mai lafin da yafi bakin jinin a cikin tarihi, kuma yayi hakan ne lokacin da yake mayar da martani game da zargin da natanyaho yake wa iran kan shirin nukiliyarta na zaman lafiya. Bayanin na ministan tsaron Pakistan […]
Araqchi : Harkokin Cikin Gidan Iran Na Alummar Ta Ne Kawai

Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa harkokin cikin gidan kasar iran na alumarta ne don haka yana tir da tsoma baki da wasu ke yi cikin abubuwan da bai shafe su ba, kuma iran bata bukatar wani ya tsoma mata baki cikin harkokinta, Har ila yau ya […]
Amurka Ta yi Barazanar Kama Babban Hafsan Tsaron Venuzuwela Idan Yaki Ba da Hadin Kai

Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin Amurka da Donald trump ke jagoranta ta gargadi ministan cikin gidan kasar Venuzuwela Diosdado cabello da cewa shi ne mutum na gaba da za ta kama idan yaki bada hadin kai ga shirin Amurka da kuma goyon bayan shugabar gwamnatin rikon kwarayar kasar domin dawo da doka da oda. An […]
Rasha Ta Tura Jiragen Ruwan Yaki Bayan Da Amurka Ta Fara Kokarin Kwace Tankokin Mai

Rahotanni sun bayyana cewa kasar rasha ta aike da jiragen ruwa na yaki da sauran makamakan sojojin Ruwa domin raka tankokin manta adaidai lokacin da sojin ruwan Amurka suke kokari kwace tankokin mai a arewacin tekun Atilantika, kuma tankokin na rasha suna kan hanyarsu ta zuwa gabar tekun Murmansk ne. Jiragen sama na yaki na […]
Iran Ta Kaddamar Da Sabbin Magunguna Da Kayakin Aikin Likita A Jami’ar Shahid Beheshti

Iran ta kaddamarda ci gaba har guda 20 a fannin ilmin likitanci a jami’ar Shahid Beheshti dake nan Tehran. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa manya-manyan jami’an gwamnati a ma’aikatar kiwon lafiya ne suka jagoranci kaddamar da wadan nan ci gana da aka samu a bangaren cututtukan hakora da wasu bangarori, […]
An Bude Ofishin Jakadancin Falasdinu A Hukumance A Birnin Landan Na Kasar Burtania

An bude ofishin jakadancin kasar Falasdinu a hukumance a birnin London na kasar Burtania a ranar Litinin, bayan da gwamnatin kasar ta amince da samuwar kasar Falasdinu a cikin watan satumban da ya gabata. Jaridar ‘The Nation’ ta kasar Amurka ta nakalto jakadan kasar Falasdinu a kasar Burtania Husam Zomlot yana cewa bude ofishin jakadancin […]
Ramaphosa Ya Yi Tir Da Halin Yan Mulkin Mallaka Na Amurka, Ya Bukaci A Saki Madoro

Shugaban kasar Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa yayi tir da gwamnatin kasar Amurka saboda halin mulkin mallaka da ta nuna a mamayar kasar Venezuela da kuma satar shugaban kasar Nicolas Madoro da matarsa a ranar Asabar da ta gabata. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaba Ramaphosa yana fadar haka a wani […]
Yemen: HKI Ta Halatawa Gwamnatin Kasar Kai Mata Hare-Hare A Kan Yankin Somaliland

Gwamnatin kasar Yemen wacce kungiyar Ansarallah take jagoranta ta bayyana cewa ziyarar da ministan harkokin wajen HKI ya kai yankin Somalilanda na kasar Somalia ba tare da izinin bay a halattawa kasar kai mata hare-hare a kan abinda take da shi a yankin. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministan harkokin waje […]
Shugaban Kasar Columbia: Trump Yana Son Yi Wa Yankin “Latin” Mulkin Mallaka

Shugaban kasar Columbia Gustav Petro ya bayyana cewa; Abinda shugaban kasar Amurka Donald Trump yake son yi, shi ne shimfida wani sabon mulkin mallaka a cikin yankin Latin da mayar da shi karkashin Amurka. Petro ya wallafa a shafinsa na X a jiya Talata cewa: Siyasar wajen Amurka ta ginu ne akan mulkin mallaka a […]
An Kama ‘Yan Wata Kungiya Masu Barazana Ga Tsaron Kasar Iran A Arewacin Iran

A ci gaba da ayyukan tabbatar da tsaro da jami’an tsaron Iran suke yi a gundumar Mazandaran dake arewacin kasar, an kama wasu mutane 10 da suke da alaka da wata kungiya mai kokarin hana zaman lafiya a Iran. Hukumar leken asirin kasar Iran a yankin Mazandaran ta bayyana cewa; an kama mutanen su 10 […]
Fadar “White House”: Trump Da Mashawartansa Suna Tattauna Yadda Amurka Za Ta Shimfida Ikonta Akan Yankin Greenland

Fadar mulkin kasar Amurka ta sanar da cewa, shugaban kasar Donald Trump yana tattauna yadda za a yi kasarsa ta shimfida ikonta akan yankin Greenland, ko da kuwa za a yi amfani da karfin soja ne. Bayanin fadar mulkin na kasar Amurka ” White House” ya kuma ci gaba da cewa; shugaban kasar ya riga […]
Birnin Kudus: An Kashe Da Jikkata Yahudawan “Heredi” Masu Kin Shiga Aikin Soja A Yayin Zaga-zangar Jiya Talata

Da marecen jiya Talata ne aka kashe wani mai zanga-zanga na yahudawan Heridi da kuma jikkata wasu da dama a birnin Kudus,kamar yadda kafafen watsa labarun Haramtacciyar Kasar Isra’ila su ka ambata. Tashar talabijin ta channel 12 mai watsa shirinta da harshen Hibru ce ta watsa labarin, tana mai cewa wata motar safa ce ta […]