Sojojin Isra’ila Sun Kashe Sama Da Falasdinawa 77 A Gaza A Yau Kawai.

Rahotanni sun bayyana cewa sama da mautane 77 su ne suka mutu a wani hari da HKI ta kai a yankin gaza a yau kawai,

Rahotanni sun bayyana cewa sama da mautane 77 su ne suka mutu a wani hari da HKI ta kai a yankin gaza a yau kawai, da ya hada da wani harin da takai da ya kashe mutane 11 iyalan mutum guda,

Ma’aikatar lafiya ta bada rahoton cewa a ranar alhamis da ta gabata kimanin  falasdinawa 265 ne suka jikkata yayin da wasu guda 27 na daban kuma suka mutu a ci gaba da yakin da ta kaddamar kan mutanen gaza.

Wasu falasdinawa guda 4 sun yi shahada ciki har da wasu guda biyu a wani hari da HKI taki da  jirgin sama mara matuki a sansanin yan gudun hijira na Nuseirat dake tsakiyar Gaza,

Ya zuwa yanzu isara’ila ta kashe mutane 65549, tare da jikkaa wasu guda 167518 daga watan kotoban bara zuwa yau  yayin aka bizne dubbn karkashin burabutsen gine gine.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted