Imam Khaminae Ya Gudanar Da Sabbin Nade Naden A Sojojin Kasar Bayan Shahadar Wasu A safiyar yau

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya gabatar da sauye sauyen a mukaman sojojin kasar bayan shahadarwa wasu

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya gabatar da sauye sauyen a mukaman sojojin kasar bayan shahadarwa wasu a safiyar yau Jumma’a.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa Janar Shahid Hussainn salami babban  kwamandan sojojin IRGC da Janar Muhamma Bakira babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran da kuma da kuma Gen. Gholam Ali Rashid kwamandan rundunar Khatamul anbiya a nan Tehran duk sun yi shahada a safiyar yau Jumma saboda haka jagoram yam aye gurbinsi da wasu.

Labarin ya kara da cewa Jagoran ya nada Lt. Gen. Abdolrahim Mousavi wanda ya maye gurbin shahid bakiri a matsayin babban hafsan sojojin kasar.

Sai Lt. Gen. Ali Shadmani wanda ya maye gurbin Gen. Gholam Ali Rashid a matsayin kwamandan rundunar sojojin Khatamul Ambiya dake nan Tehran .

Sai kkuma Lt. Gen. Mohammad Pakpour wanda ya maye gurbin shahid Hussain Salami babban kwamandan IRGC wanda.

Imam Khamina ya roki All..ya karbi shahadar wadanda suka yi shahada ya kuma bawa wadanda suke raye nasara a kan makiya.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted