Rezaei : Tsarin Duniya Ya Canza Sosai Daga Na Shekarun Baya

Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran, Manjo Janar Mohsen Rezaei, ya tabbatar da cewa tsarin duniya ya canza sosai, yana mai jayayya cewa ba za a iya kwatanta Iran ta yau da ta shekaun baya ba. A cikin wani rubutu da ya yi a shafin X, Janar Rezaei ya bayyana cewa Iran ta 2026 ba […]