Saudia Tana Fama Da Karancin Garkuwan Makamai Masu Linzami

Gwamnatin kasar Saudia tana fama da tsananin karancin garkuwan makamai masu linzami don kakkabo makamai masu linzamisamfurin Bilistic a dai lokacinda yaki yana kara tsanani tsakanin da da gwamnatin kasar Yemen ko kuma kungiyar Ansarallah. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Associated Press na fadar haka. Ya kuma kara da cewa tuni […]
IRGC: Amurka Ta Kirkiro Kissar Matukin F-15 Da Aka Kakkabo A Iran

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci a nan Iran wato IRGC sun bayyana cewa kisser kakkabo jirgin yakin Amurka samfurin F 15 a cikin kasar Irana farkon yakin da Amurka da HKI suka dorawa JMI, wanda tashar talabijan ta CBS ta watsa ya yi kama da shirin majigin Holywood ne. Kamfanin dillancin labaran IRNA na […]
Iran: Yakamata Duniya Ta Sa Ido Kan Afghanistan

Jakadan JMI a MDD a birnin New York, ya bayyana cewa Tehran tana sanna ido akan al-amura a kasar Afghanistan, kuma ya zuwa yanzu tun zuwan sabuwar gwamnatin kasar shekaru kimani 5 da suka gabata, an sami raguwar tashe tashen hankula a kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Gholamhussain Darzi yana […]
Iran: Sake Gina Gaza Yana Bukatar Kauda HKI Da Farko

Gwamnatin kasar Iran ta bayyana cewa batun sake gina zirin gaza a halin da ake ciki bata taso ba, saboda masu rusawar suna nan, matukar HKI ta ci gaba da kasancewa a yankin yammacin Asia sake gina gaza bai da wani amfani, don zasu sake rusa shi. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya […]
Iran Ta Yi Watsi Da Jamus Dangane Da Yakin A Iran

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Bakaei, ya yi watsi da zancen magajin garin kasar Jamus dangane da yaki a Iran da shirinta na makamashin Nukliya da abinda ya kira wakilanta a kasashen yammacin Asia da dsauransu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Isma’il Bakhaei yan fadar haka a shafinsa na […]