Iran Ta Sha Alwashin Kare Shirin Nukliyar Kasar

Iran ba zata taba dakatar da shirinta na makamashin Nukliya ba, duk tare da takurawar makiyanta. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto mataimakin jakadan Iran a hukumar makamashin Nukliya ta duniya IAEA yana fadar haka. Ya kuma kara da cewa duk tare da boma boman da Amurka da HKI suka yiwa cibiyoyin […]

Amurka Ta Sayarwa HKI Boma Bomai Har 40,000

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya amince ya sayarwa Benyamin Natanyahu Firay ministan HKI boma bomai masu nauyin ton guda ko wannensu har dubu 40,000. Kima kimarsu ya kai dalar Amurka biliyon 2 da miliyon 800. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto New York time na cewa wannan cinikin shi ne mafi […]

Iran: Samuwar Mutane A Kan Titunan Iran Ya Cika Kwanaki 200

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibaf ya bayyana cewa samun mtanen kasar Iran a kan tiyunan kasar tun dare na farkon da HKI da Amurka suka farwa kasar da yaki ya nuna cewa fatan makiya ne ta zama zane kan ruwa, amma mutane ne suka sami nasara a kansu na tsawon darare 200 […]

IRGC: Katapaten Jirgin Mai Ya Gamu Da Nakiya A Hurmuz

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran IRGC reshen ruwa wto Navy sun bada labarin gamuwar wani kataparen jirgin dakon mai a mashigar ruwa ta Hurmuz bayan ya gamu da nakiya ta tashi ta kuma lalatata ta kuma tada gobara a cikinsa. Kamfanin dillancin labaran -Pars Today- ya nakalto majiyar na cewa, jirgin […]

Najeriya: Sojojin Kasar Sun Kashe Yan Ta’adda 1,106 A Jihar Borno

Dakarun sojojin Najeriya runduna ta Operation Hadin Kai (OPHK) ta bada sanarwan kashe yan ta’adda na kungiyoyi daban daban hara 1106 a cikin shekarar da ta gabata tare da kwace kudade kimani Naira miliyon 300 daga hannunsu. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto kwamandan rundunar ta OPHK Manjo Janar Abdussalam Abubakar yana fadar haka […]