Australia Ta Haramta Hijabin Yan Mata Kasa Da Shekaru 14

Wata sabuwar doka ta hana yan mata yan makaranta musulmi sanya hijabi a wuraren Jama’a daga ciki har da makarantun gwamnati da na masu zaman kansu ya fara aiki a kasar Autralia. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministan kula da zamantakewa Claudia Bauer tana daga jam’iyyar Conservative OVP tana cewa tilastawa […]

Baqaei: Babu Ba’irane A cikin Yan 11 Ga Watan Satumba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqaei ya bayyana cewa wadanda suka aiwatar da hareharen 11 ga watan satumban shekara ta 2001 ba Iraniyawa bane, amma abinda ya tabbata a wannan al-amari Amurkawa kansu ne suka shirya hare haren don bawa kansu hujjar farwa kasashen musulmi su kuma mamayesu, abinda kuma ya faru bayan […]

Yemen: Da Mashigar Ruwa Ta Babul Al-mandab Tana Hannummu

Kungiyar Ansarallah ta kasar Yemen wacce kuma take iko da mafi yawan kasar ta sami nasarar kwace iko da tsibirin Mayyun dake dab da mashigar ruwa ta babul –Mandab, wanda ya bata cikekken ikon kula da mashigar ruwan, wacce ta hada tekun Red  sea da kuma na tekun Aden,. Kamfanin dillancin labaran Tesnim na kasar […]

Aragchi: Batun Kudaden BRICS Yan Kan Teburin Tattaunawa

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, batun samar da kudade bai daya na kasashen kungiyar BRICS yana cikin al-amuran da kungiyar take tattaunawa a kansu a halin yanzu. Kamfanin dillancin labaran ISNa na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana fadar haka a jiya jumma’a a gefen taron da shugaban kasar Iran […]

Iran Ta Bada Sanarwan Taron Kasashen Na Bakin Tekun Farisa A Kasar Omman Nan gaba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’ila Baghaei ya bada sanarwan cewa kasashen da suke bakin tekun farisa wadanda suka hada da Iran da Iraqi da kuma sauran kasashen yankin zasu gudanar da taro a birnin Mascat na kasar Omman a ranar litinin mai zuwa. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto Bakhaei […]