Iraki: Shugaban Hashdu Ya Ce Iran Ta Fuskanci Yaki Kama Da Na Duniya Kuma Ta Sami Nasara

Falih Al-Fayyad shugaban dakarun Hashu Al-Shabi na kasar Iraki ya bayyana cewa Iran ta fuskanci yaki mai kama da na duniya, amma kuma ta sami nasara a cikinsa. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto Al-Fayyad yana fadar haka a hirar da ta hada shi da tashar talabijan ta Ash-sharqiyya JMI ta fuskanci […]
Natanyahu Yana Barazana Ga Turkiya Kuma Trump Yana Goyon Bayan Harin Da Ya Kaiwa Siriya

Shugaban kasar Amurka yar ta’adda Donal Trump ya bayyana goyon bayansa ga hare hare na baya bayan nan wadanda HKI ta kai kan tashar jiragen sama na Abu-Azzuhur da ke wajen birnin Idlib na arewacin kasar Siriya, ya kuma kara jadda goyon bayansa ga mamayar da HKI take wa yankuna da dama na kasar Siriya […]
Yemen: Mun Aiwatar Da Hare Hare Har Guda 9 Kan Cibiyoyin Mai Na Kasar Saudia

Kakakin sojojin kasar Yemen Kanar Yahyah Saree ya bada sanarwan cewa, sojojin kasar daga ranar 20 ga watan Yuli zuwa 19 ga watan Augusta da muke ciki sun kai gungun hare hare hare kan kasar Saudia. Sun kuma hada da jiragen dakon man fetur 8 a cikin tekun red sea da wasu jiragen ruwa 3 […]
Najeriya Ta Ajiye Naira Tiriliyin N15 Saboda Dauke Tallafi

Ministan kudade a Najeriya Taiwo Oyedele, ya bada sanarwan cewa gwamnatin Tunubu ta ajiye naira tiriloyon 15.8 tsakanin shekara 2023-2025 daga dauken tallafin da ta yiwa manfetur a kasar. Jaridar daily trust ta Nageria ta nakalto ministan yana fadar haka a jiya Laraba, a lokacinda yake bayyana irin ci gaban da gwamnatin shugaba Tunubu ta […]
Qalibaf: Yan Waje Basu Da Abin Fada A Makomar Yankin Yammacin Asia

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Bakir Qalibof ya bayyana cewa kasashen waje basa da magana a makomar yankin yammacin Asia. Ya kuma kara da cewa sauye sauye masu muhimmanci suna ci gaba da faruwa a yankin, inda wadan nan manya manyan kasashen duniya basa da wuri a cikinsu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar […]