12-Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi

Tambarin IRGC

12-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addini addinin musulunci a tarihi, wanda ni tahir amin yake kawo mako sau guda a ko wani mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madallah, masu sauraro idan kuna tare da mu a […]