Hatami: Iran Za Ta Ci Gaba Da Yaki Har Zuwa Cikakkiyar Nasara

Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran, Major General Amir Hatami, ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da yaki da makiyanta har sai ta cimma cikakkiyar nasara
Erdugan: Isra’ila Ce Ke Haddasa Dukkan Yake-Yake A Yankin

Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdoğan ya bayyana cewa Isra’ila ce ke haddasa rikice-rikice da yake-yake a Yammacin Asiya, yana mai cewa Ankara ba za ta nemi yaki ba amma ba za ta ja da baya idan aka kai mata hari.
Sojojin Iran Sun Ayyana Kyauta Ga Wanda Ya Kashe Sojan Amurka

A cewar rahoton, Babban hafsan sojojin Iran Manjo Janar Amir Hatami ya bayyana bayar da kyautar kudi ga wanda ya kashe ko ya kama sojan Amurka, yana mai cewa manufar ita ce tilasta wa dakarun Amurka ficewa daga yankin
Yemen Ta Gargadi Saudia Kan Fadada Yaki A Tsakaninsu

Wani babban jami’in gwamnatin Yemen ya gargadi Saudiyya game da fadada yakin da ake yi zuwa cikin kasar, yana mai cewa Yemen na shirin kara karfafa tsaronta da tara sabbin mayaka.
Iran Zata Taimakawa Indonesia Bayan Girzigizan Kasa

Shugaban Iran, Dr. Masoud Pezeshkian, ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta taimakawa Indonesia da kayan agaji da tallafin ceto bayan girgizar kasa mai karfin gaske da ta afkawa kasar.