Ghana da Burkina Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Tsaro

Ghana da Burkina Faso sun sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa ta tsaro da nufin ƙarfafa tsaron manyan hanyoyin kasuwanci tsakanin ƙasashen biyu da kuma samar da tsaro da rakiyar sojoji don jigilar kayayyaki. Ministan Tsaro na Ghana, Kassel Atto Bah Forson, da Ministan Jiha kuma Ministan Yaƙi, Tsaron Ƙasa, da Harkokin Tsoffin Sojoji, Manjo […]

Kafafen Yada Labarai: Yakin Iran Ya Kunyata Amurka Da Isra’ila

Kafafen Yada Labarai na Isra’ila sun bayyana cewa za a tuna da yaƙi da Iran a tarihi a matsayin babban kaye mafi girma ga Amurka da Isra’ila. Kafafen Yada Labarai na Isra’ila sun ƙara da cewa Amurka ta fito daga yaƙin “abin kunya,” suna kwatanta shan kayen da ta sha a yanzu a matsayin mafi […]

JD Vance: Babbar manufar yakin Iran ita ce man fetur

Mataimakin Shugaban Amurka Ya Ce A Shirye Suke Domin Tattaunawa Da Iran

Mataimakin shugaban Amurka JD Vance ya yi ikirarin cewa rage farashin mai da fetur ga Amurkawa shine babban abin da Washington ke fifita a yakin da ake yi da Iran. Vance ya yi wannan jawabin ne a ranar Alhamis a wata hira da Fox News, inda ya yi karo da yadda shugaban Amurka Donald Trump […]

Amurka: Iran Ta Lalata 1/4 Na Jiragen Yakin Amurka Samfurin MQ-9

Jaridar Washington post ta kasar Amurka ta bada labarin cewa, yakin Amurka da Iran ya lakume jiragen yakin Amurka samfurin MQ-9, guda 45, wanda kuma shi ne kimani kashi 1/4 na yawan irin wadan nan jirage masu tsada wanda Amurka take da su. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto Jaridar Washington Post […]

Morocco Ta Zama Wurin Jarraba Makamai Masu Linzami Na HKI

Wasu kafafen yada labarai na harshen ‘Ibranci’ ya fallasa labarin da ke cewa Amurka da HKI sun maida kasar Morocco a matsayin wurin gwada makamansu masu linzami. Sashen yarin ‘ibranci’ na kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto wata kafar labarai ta HKI na cewa, Amurka da HKI sun gwada makamansu masu linzami […]

Iran Ta Lalata Shirin Siriya Na Yakar Hizbullah A Lebanon

Wata kafar yada labarai U-News ya bada labarin cewa JMI ce ta lalata shirin shugaban kasar Amurka Donal trump na tura sojojin kasar Siriya zuwa cikin kasar Lebanon don kwance damarar kungiyar Hizbullah da ke kudancin kasar. Tashar talabijan ta Al-Maydeen ta kasar Lebanon ta nakalto U-News na cewa gwamnatin kasar Iran ta fadawa shuwagabannin […]

Iran: Yakamata BRICS Ta Bude Kafar Musayar Kudade

Gwamnatin JMI ta gabatar da shawara ga kasashen kungiyar raya tattalin arziki ta BRICS na a samar da wa nit sarin sadarwa na bai daya tsakanin kasashen kungiyar wanda zai kawo sauki wajen hada hadar kudade da kuma harkokin kasuwanci mai sauki tsakanin kasashen kungiyar. Kamfanin dillancin labaran Mehrnes na kasar Iran ya nakalto gwamnan […]

Iran: Amurka Ce Da Alhakin Gurbatan Tsibirin Qeshm Da Mai

Mataimakin ministan harkokin waje na kasar a cikin al-amuran sharia da kuma kasashen waje, Iran Kazem Garib Abadi ya bayyana cewa gurbatan Iran’s Deputy Foreign Minister for Legal and International Affairs Kazem ruwan tekun farisa a kusa da tsibirin Qeshm saboda hare haren da Amurka da HKI suka kai kan cibiyoyin man fetur a bakin […]