Iran: Hurmuz A Rufe Take Har Zuwa Lokacin Cika Sharuddanta

Iran: Hurmuz Zata Ci Gaba Da Halin Da Take Ciki Har Zuwa Lokacinda AKa Cika Sharuddan Kasar Hukuma ta musamman mai kula da mashigar ruwa ta Hurmus a nan Iran ta bada sanarwan cewa mashigar zata ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa lokacinda Amurka zata amince da sharuddan gwamnatin kasar na bude ta. […]

Dubban Mutanen Suna Juyayin Shahadar Limani Na 8 A Mashah

Dubban daruruwan mutane, sun taru a hubbaren limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All..(s), don juyayin shahadarsa a rana irin ta yau a shekara ta 203h. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban cewa dukkan manya manyan tituna da suke shiga birnin Mashad babban birnin lardin […]

Trump Ya Sauya Jirgi Saboda Tsoro A lokacin Ficewarsa Daga Turkiyya

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya shiga jirgin shugaban kasa mai suna Airforce One a idon jama’a a lokacinda aka kammala taron NATO a kasar Turkiyya a watan da ya gabata, amma yan mintoci bayan shigarsa jirgin sai aka fito da shi ta kasa ya kuam wata motar daukan abinci a tashar jiragen sama na […]

Aragchi Ya Tir Da Munafurcin Faransa Kan Zargin Iran Da Take Hakkin Bil’adam

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya yi tir da gwamnatin kasar Faransa kan munafurcin ta kan abinda ya shafi kare hakkin bil’adama. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews Agenci na kasar Iran ya nakalto Arachi yana fadar haka a shafinsa na X ya kuma kara da cewa, Faransa da sauran kasahe 25 na tarayyar Turai […]

Iran Ta Ya Allawadai Da Zancen HKI Na Mallakar Tuddan Golan

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fidda wani bayani wanda yake allawadai da bayanan HKI dangane da tuddan Golan na kasar Siriya da kuma kasar falasdinu da ta mamaye. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto ma’aikatar na fadar haka a safiyar yau Alhamis, ta kuma kara da cewa hakan ya babawa dokokin […]