Ghana da Najeriya sun yi tir da kyamar baki a Afirka ta Kudu

Kasashe da dama, ciki har da Ghana, Najeriya, Uganda, da Kenya, sun kwashe ‘yan kasashensu da dama.
Yemen ta hana jiragen ruwan Saudiyya bi ta Babal-Mandab

Daga lokacin da gwamnatin Sanaa ta sanar da cewa ta kakaba wa Saudiyya takunkumi ta ruwa, jiragen ruwa 6 ne mallakin Saudiyyar su ka koma inda su ka fito.
Iran : Kwamandan IRGC Ya Ziyarci Mashigar Hurmuz

Da yake gabatar da jawabi, janar Karami ya ce, dakarun na IRGC suna ci gaba da bibiyar kai da komowar sojojin bakin haure da su ka shigo wannan yankin, kuma suna ci gaba da gudanar da aikinsu domin dakile barazanar abokan gaba.
Duk Wani Hari Akan cibiyoyin Nukiliya Yana Nufin Fadadar Yaki

Sanarwar ta kunshi cewa; ” Amurkawa masu laifi, sun yi barazanar kai wa cibiyoyin Nukiliyar  jamhuriyar musulunci ta Iran hari,to idan har makiya su ka aiwatar da barazanarsu, za mu dauki hakan a matsayin fadada fagen dagar yaki a cikin wannan yankin.
ECOWAS Ta nemi Guinea-Bissau Ta Saki Jagoran ‘Yan Adawa

Sanarwar da kungiyar ta “ECOWAS” ta fitar a yayin taron shugabannin kasashe mambobi da aka yi a kasar Saliyo,ta kuma ce, sakin ‘yan hamayyar siyasar zai taka rawa wajen ganin kimar matakin mika Mulki ga fararen hula.