Rasha Da China Sun Yi Watsi Da Zargin Amurka

Rahotanni sun bayyana cewa kasashen Rasha da china sun yi  watsi da zargin da shugaban Amurka Donald Trump yayi na cewa mosko da baijin suna tsoma baki kan harkokin zabe mai zuwa na kasar Amurka A cikin wani jawabinsa na farko na mintuna 25 da yayi wa alummar Amurka a jiya Alhamis trump ya gabatar […]

Ecowas Ta Fara Taron Share Fage A Freetown

Ministocin Harkokin Wajen kasashen Afirka ta Yamma mambobi a kungiyar Ecowas sun fara taron share fage a birnin Freetown fadar gwamnatin Saliyo kafin taron shugabannin yankin da zaa gudanar a karshen wannan mako. Shugabanin kasashen COWAS za su gudanar da taron Saliyo da nufin zurfafaf tunani wajen magance matsaloli da suka shafi ta’addanci,tsaro da tattalin […]

Amurka Ta Kashe Mutum 38 A Iran

Rahotanni sun bayyana cewa harin ta’addanci da sojojin Amurka suka kai kan ababen more rayuwar alumma a fadin kasar iran da dare da kuma yau juma’a, sun rusa hasumiyar tashar jirgin ruwa a chabahar kuma sun kashe mutane 8 da kuma jikkata wasu guda 20. Harin baya bayan nan yazo ne bayan barazanar da shugaban […]

Ingila : Bunham Ya Zama Sabon Firaminista

Dan majalisar birtaniya mai suna Andy Burnham ya zama sabon shugaban jam’iyar kwadago ta birtaniya mataki na karshe kafin ya zama fira ministan birtaniya na 7 a tarihi. Acikin jawabinsa bayan da aka zabe shi burnham yayi ikirarin cewa gwamnatinsa za ta zama ta labour ce tsantsa, da kuma kula da sabunta tattalin arzki, kara […]

Yemen Ta Jinjinawa Iran Kan Karya Takunkumin Amurka

Dubban daruruwan alummar kasar Yamen ne suka gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin sa’ada domin nuna goyon bayansu ga kasar iran kan matakin da ta dauka wajen ganin ta karya takunkumin da kasar saudiya ta kakaba musu. Masu zanga-zangar sun nuna gamsuwarsu da kuma jinjinawa alummar kasar iran a matsayinsu na yan uwansu game da […]

Iran: Amurka na kai hari a kan kayayyakin more rayuwa

A daren wannan Alhamis, sojojin Amurka sun kai hari ta sama da makamai masu linzami kan larduna da birane da dama a kudanci da kudu maso yammacin Iran. Harin ya kai hari kan muhimman kayayyakin more rayuwa, filin jirgin sama, manyan gadoji, da wuraren zama, wanda ya haifar da asarar rayuka. Da yake bayani dalla-dalla […]

Al Busaidi: Tel Aviv ce barazana mafi hadari ba Tehran ba

Ministan harkokin wajen Oman ya soki yadda ake kara samun tashin hankali a yankin, yana mai cewa barazanar da ta fi muni ba daga Tehran ba ce, daga Tel Aviv ne. A cewar Pars Today, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Mehr ya ruwaito, Ministan harkokin wajen Oman Badr Al Busaidi ya ce a ranar […]

Qalibaf: Kare Kai Halastaccen Hakkin Iran Ne

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya ce Iran, ta hanyar dogaro da ƙarfinta, ba za ta bar maƙiya su tilasta mata son zuciya ba, ya ƙara da cewa ƙasar ta cimma manyan nasarori a yaƙi mai sarkakiya da babbar ƙasa a duniya. A cewar Pars Today, Mohammad Bagher Qalibaf ya fitar da wata sanarwa mai bayani […]

Baqaei: Harin Amurka kan asibitin yara laifin yaki ne

Bayan mummunan aikin da Amurka ta aikata a ranar Laraba da yamma, inda ta kai hari kusa da wani asibiti na yara da ke Ahvaz a Iran, kakakin ma’aikatar harkokin wajen ya bayyana wannan aiki a matsayin “laifi na yaƙi na tsoro.” “An kwashe Asibitin Shahid Baqaei, cibiyar kula da cutar kansa ta yara a […]